Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 33 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلِكُلّٖ جَعَلۡنَا مَوَٰلِيَ مِمَّا تَرَكَ ٱلۡوَٰلِدَانِ وَٱلۡأَقۡرَبُونَۚ وَٱلَّذِينَ عَقَدَتۡ أَيۡمَٰنُكُمۡ فَـَٔاتُوهُمۡ نَصِيبَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدًا ﴾
[النِّسَاء: 33]
﴿ولكل جعلنا موالي مما ترك الوالدان والأقربون والذين عقدت أيمانكم فآتوهم نصيبهم﴾ [النِّسَاء: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga kowa, Mun sanya magada daga abin da mahaifa da mafiya kusancin zumunta suka bari. Kuma waɗanda rantsuwoyinku suka ƙulla* ku ba su rabonsu. Lalle ne, Allah Ya kasance, a kan dukkan kome, Mahalarci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kowa, Mun sanya magada daga abin da mahaifa da mafiya kusancin zumunta suka bari. Kuma waɗanda rantsuwoyinku suka ƙulla ku ba su rabonsu. Lalle ne, Allah Ya kasance, a kan dukkan kome, Mahalarci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kõwa, Mun sanya magada daga abin da mahaifa da mafiya kusancin zumunta suka bari. Kuma waɗanda rantsuwõyinku suka ƙulla ku bã su rabonsu. Lalle ne, Allah Yã kasance, a kan dukkan kõme, Mahalarci |