Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 32 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلَا تَتَمَنَّوۡاْ مَا فَضَّلَ ٱللَّهُ بِهِۦ بَعۡضَكُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٖۚ لِّلرِّجَالِ نَصِيبٞ مِّمَّا ٱكۡتَسَبُواْۖ وَلِلنِّسَآءِ نَصِيبٞ مِّمَّا ٱكۡتَسَبۡنَۚ وَسۡـَٔلُواْ ٱللَّهَ مِن فَضۡلِهِۦٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 32]
﴿ولا تتمنوا ما فضل الله به بعضكم على بعض للرجال نصيب مما﴾ [النِّسَاء: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku yi gurin abin da Allah Ya fifita sashenku da shi a kan sashe; maza suna da rabo daga abin da suka tsirfanta, kuma mata suna da rabo daga abin da suka tsirfanta. Ku roƙi Allah daga falalar Sa. Lalle ne Allah Ya kasance ga dukkan kome, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku yi gurin abin da Allah Ya fifita sashenku da shi a kan sashe; maza suna da rabo daga abin da suka tsirfanta, kuma mata suna da rabo daga abin da suka tsirfanta. Ku roƙi Allah daga falalarSa. Lalle ne Allah Ya kasance ga dukkan kome, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku yi gurin abin da Allah Ya fifita sãshenku da shi a kan sãshe; maza suna da rabo daga abin da suka tsirfanta, kuma mãtã suna da rabo daga abin da suka tsirfanta. Ku rõƙi Allah daga falalarSa. Lalle ne Allah Yã kasance ga dukkan kõme, Masani |