Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 38 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَٱلَّذِينَ يُنفِقُونَ أَمۡوَٰلَهُمۡ رِئَآءَ ٱلنَّاسِ وَلَا يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَلَا بِٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِۗ وَمَن يَكُنِ ٱلشَّيۡطَٰنُ لَهُۥ قَرِينٗا فَسَآءَ قَرِينٗا ﴾
[النِّسَاء: 38]
﴿والذين ينفقون أموالهم رئاء الناس ولا يؤمنون بالله ولا باليوم الآخر ومن﴾ [النِّسَاء: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu domin nuna wa mutane, kuma ba su yin imani da Allah, kuma ba su yin imanida Ranar Lahira kuma wanda Shaiɗan ya kasance abokin haɗi a gare shi, to, ya munana ga abokinhaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu domin nuna wa mutane, kuma ba su yin imani da Allah, kuma ba su yin imanida Ranar Lahira kuma wanda Shaiɗan ya kasance abokin haɗi a gare shi, to, ya munana ga abokinhaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke ciyar da dũkiyõyinsu dõmin nũna wa mutãne, kuma bã su yin ĩmãni da Allah, kuma bã su yin ĩmãnida Rãnar Lãhira kuma wanda Shaiɗan ya kasance abõkin haɗi a gare shi, to, yã mũnana ga abõkinhaɗi |