Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 39 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَاذَا عَلَيۡهِمۡ لَوۡ ءَامَنُواْ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَأَنفَقُواْ مِمَّا رَزَقَهُمُ ٱللَّهُۚ وَكَانَ ٱللَّهُ بِهِمۡ عَلِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 39]
﴿وماذا عليهم لو آمنوا بالله واليوم الآخر وأنفقوا مما رزقهم الله وكان﴾ [النِّسَاء: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne a kansu, idan sun yi imani da Allah, kumada Ranar Lahira, kuma sun ciyar da abin da Allah Ya azurta su, kuma Allah Ya kasance, gare su, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne a kansu, idan sun yi imani da Allah, kumada Ranar Lahira, kuma sun ciyar da abin da Allah Ya azurta su, kuma Allah Ya kasance, gare su, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽne ne a kansu, idan sun yi ĩmãni da Allah, kumada Rãnar Lãhira, kuma sun ciyar da abin da Allah Yã azurtã su, kuma Allah Ya kasance, gare su, Masani |