Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 50 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿ٱنظُرۡ كَيۡفَ يَفۡتَرُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَۖ وَكَفَىٰ بِهِۦٓ إِثۡمٗا مُّبِينًا ﴾
[النِّسَاء: 50]
﴿انظر كيف يفترون على الله الكذب وكفى به إثما مبينا﴾ [النِّسَاء: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ka duba yadda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah! Kuma shi ya isa ga zama zunubi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka duba yadda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah! Kuma shi ya isa ga zama zunubi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka dũba yadda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah! Kuma shi ya isa ga zama zunubi bayyananne |