Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 51 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ أُوتُواْ نَصِيبٗا مِّنَ ٱلۡكِتَٰبِ يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡجِبۡتِ وَٱلطَّٰغُوتِ وَيَقُولُونَ لِلَّذِينَ كَفَرُواْ هَٰٓؤُلَآءِ أَهۡدَىٰ مِنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ سَبِيلًا ﴾
[النِّسَاء: 51]
﴿ألم تر إلى الذين أوتوا نصيبا من الكتاب يؤمنون بالجبت والطاغوت ويقولون﴾ [النِّسَاء: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba zuwa ga waɗanda aka bai wa rabo da ga Littafi suna imani da gunki da Shaiɗan* kuma suna cewa ga waɗanda suka kafirta: "Waɗannan ne mafiya shiriya daga waɗanda suka yi imani ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba zuwa ga waɗanda aka bai wa rabo da ga Littafi suna imani da gunki da Shaiɗan kuma suna cewa ga waɗanda suka kafirta: "Waɗannan ne mafiya shiriya daga waɗanda suka yi imani ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba zuwa ga waɗanda aka bai wa rabõ da ga Littafi suna ĩmãni da gunki da Shaiɗan kuma suna cẽwa ga waɗanda suka kãfirta: "Waɗannan ne mafiya shiriya daga waɗanda suka yi ĩmãni ga hanya |