Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 49 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ يُزَكُّونَ أَنفُسَهُمۚ بَلِ ٱللَّهُ يُزَكِّي مَن يَشَآءُ وَلَا يُظۡلَمُونَ فَتِيلًا ﴾
[النِّسَاء: 49]
﴿ألم تر إلى الذين يزكون أنفسهم بل الله يزكي من يشاء ولا﴾ [النِّسَاء: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke tsarkake kansu? A'a, Allah ne Yake tsarkake wanda Yake so. Kuma ba za a zalunce su da zaren gurtsun dabino ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke tsarkake kansu? A'a, Allah ne Yake tsarkake wanda Yake so. Kuma ba za a zalunce su da zaren gurtsun dabino ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke tsarkake kansu? Ã'a, Allah ne Yake tsarkake wanda Yake so. Kuma ba za a zalunce su da zaren gurtsun dabĩno ba |