Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 55 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿فَمِنۡهُم مَّنۡ ءَامَنَ بِهِۦ وَمِنۡهُم مَّن صَدَّ عَنۡهُۚ وَكَفَىٰ بِجَهَنَّمَ سَعِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 55]
﴿فمنهم من آمن به ومنهم من صد عنه وكفى بجهنم سعيرا﴾ [النِّسَاء: 55]
Abubakar Mahmood Jummi To, daga cikinsu akwai wanda ya yi imani da shi, kuma daga cikinsu akwai wanda ya kange daga gare shi. Kuma ya isa Jahannama ta huru da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, daga cikinsu akwai wanda ya yi imani da shi, kuma daga cikinsu akwai wanda ya kange daga gare shi. Kuma ya isa Jahannama ta huru da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, daga cikinsu akwai wanda ya yi ĩmãni da shi, kuma daga cikinsu akwai wanda ya kange daga gare shi. Kuma yã isa Jahannama ta hũru da shi |