Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 54 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَمۡ يَحۡسُدُونَ ٱلنَّاسَ عَلَىٰ مَآ ءَاتَىٰهُمُ ٱللَّهُ مِن فَضۡلِهِۦۖ فَقَدۡ ءَاتَيۡنَآ ءَالَ إِبۡرَٰهِيمَ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَءَاتَيۡنَٰهُم مُّلۡكًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 54]
﴿أم يحسدون الناس على ما آتاهم الله من فضله فقد آتينا آل﴾ [النِّسَاء: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna hasadar mutane* ne a kan abin da Allah Ya ba su daga falalar Sa? To, lalle ne, Mun bai wa gidan Ibrahim Littafida hikima kuma Mun ba su mulki mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna hasadar mutane ne a kan abin da Allah Ya ba su daga falalarSa? To, lalle ne, Mun bai wa gidan Ibrahim Littafida hikima kuma Mun ba su mulki mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna hãsadar mutãne ne a kan abin da Allah Ya bã su daga falalarSa? To, lalle ne, Mun bai wa gidan Ibrãhĩm Littãfida hikima kuma Mun bã su mulki mai girma |