Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 60 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ يَزۡعُمُونَ أَنَّهُمۡ ءَامَنُواْ بِمَآ أُنزِلَ إِلَيۡكَ وَمَآ أُنزِلَ مِن قَبۡلِكَ يُرِيدُونَ أَن يَتَحَاكَمُوٓاْ إِلَى ٱلطَّٰغُوتِ وَقَدۡ أُمِرُوٓاْ أَن يَكۡفُرُواْ بِهِۦۖ وَيُرِيدُ ٱلشَّيۡطَٰنُ أَن يُضِلَّهُمۡ ضَلَٰلَۢا بَعِيدٗا ﴾
[النِّسَاء: 60]
﴿ألم تر إلى الذين يزعمون أنهم آمنوا بما أنـزل إليك وما أنـزل﴾ [النِّسَاء: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke riyawar cewa suna imani da abin da aka saukar zuwa gare ka da abin da aka saukar daga gabaninka, suna nufin su kai ƙara zuwa ga ¦agutu* alhali kuwa, lalle ne, an umurce su da su kafirta da shi, kuma Shaiɗan yana neman ya ɓatar da su, ɓatarwa mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke riyawar cewa suna imani da abin da aka saukar zuwa gare ka da abin da aka saukar daga gabaninka, suna nufin su kai ƙara zuwa ga ¦agutu alhali kuwa, lalle ne, an umurce su da su kafirta da shi, kuma Shaiɗan yana neman ya ɓatar da su, ɓatarwa mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke riyãwar cẽwa sunã ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka da abin da aka saukar daga gabãninka, sunã nufin su kai ƙãra zuwa ga ¦ãgũtu alhãli kuwa, lalle ne, an umurce su da su kãfirta da shi, kuma Shaiɗan yanã nẽman ya ɓatar da su, ɓatarwa mai nĩsa |