Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 61 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡاْ إِلَىٰ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ وَإِلَى ٱلرَّسُولِ رَأَيۡتَ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ يَصُدُّونَ عَنكَ صُدُودٗا ﴾
[النِّسَاء: 61]
﴿وإذا قيل لهم تعالوا إلى ما أنـزل الله وإلى الرسول رأيت المنافقين﴾ [النِّسَاء: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu: "Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo" za ka ga munafukai* suna kange mutane daga gare ka, kangewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo" za ka ga munafukai suna kange mutane daga gare ka, kangewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo" zã ka ga munãfukai sunã kange mutãne daga gare ka, kangẽwa |