Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 71 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ خُذُواْ حِذۡرَكُمۡ فَٱنفِرُواْ ثُبَاتٍ أَوِ ٱنفِرُواْ جَمِيعٗا ﴾
[النِّسَاء: 71]
﴿ياأيها الذين آمنوا خذوا حذركم فانفروا ثبات أو انفروا جميعا﴾ [النِّسَاء: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku riƙi shirinku* sa'an nan ku fitar da hari jama'a, jama'a ko ku fitar da yaƙi gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku riƙi shirinku sa'an nan ku fitar da hari jama'a, jama'a ko ku fitar da yaƙi gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku riƙi shirinku sa'an nan ku fitar da hari jama'a, jama'a ko ku fitar da yaƙi gaba ɗaya |