×

Kuma bã ya kasancẽwa* ga mũmini ya kashe wani mũmini, fãce bisa 4:92 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:92) ayat 92 in Hausa

4:92 Surah An-Nisa’ ayat 92 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 92 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿وَمَا كَانَ لِمُؤۡمِنٍ أَن يَقۡتُلَ مُؤۡمِنًا إِلَّا خَطَـٔٗاۚ وَمَن قَتَلَ مُؤۡمِنًا خَطَـٔٗا فَتَحۡرِيرُ رَقَبَةٖ مُّؤۡمِنَةٖ وَدِيَةٞ مُّسَلَّمَةٌ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِۦٓ إِلَّآ أَن يَصَّدَّقُواْۚ فَإِن كَانَ مِن قَوۡمٍ عَدُوّٖ لَّكُمۡ وَهُوَ مُؤۡمِنٞ فَتَحۡرِيرُ رَقَبَةٖ مُّؤۡمِنَةٖۖ وَإِن كَانَ مِن قَوۡمِۭ بَيۡنَكُمۡ وَبَيۡنَهُم مِّيثَٰقٞ فَدِيَةٞ مُّسَلَّمَةٌ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِۦ وَتَحۡرِيرُ رَقَبَةٖ مُّؤۡمِنَةٖۖ فَمَن لَّمۡ يَجِدۡ فَصِيَامُ شَهۡرَيۡنِ مُتَتَابِعَيۡنِ تَوۡبَةٗ مِّنَ ٱللَّهِۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلِيمًا حَكِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 92]

Kuma bã ya kasancẽwa* ga mũmini ya kashe wani mũmini, fãce bisa ga kuskure. Kuma wanda ya kashe mũmini bisa ga kuskure, sai ya 'yanta wuya mũmina tare da mĩƙa diyya ga mutãnensa, ãce idan sun bari sadaka. Sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutãne maƙiya a gare ku, kuma shi mũminine, sai ya 'yanta wuya mũmina. Kuma idan ya kasance daga wasu mutãne ne (waɗanda) a tsakãninku da tsakãninsu akwai alkawari, sai ya bãyar da diyya ga mutãnensa, tare da 'yanta wuya mũmina. To, wanda bai sãmi (wuyan ba) sai azumin watanni biyu jẽre, dõmin tũba daga Allah. Kuma Allah Yã kasance Masani, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما كان لمؤمن أن يقتل مؤمنا إلا خطأ ومن قتل مؤمنا خطأ, باللغة الهوسا

﴿وما كان لمؤمن أن يقتل مؤمنا إلا خطأ ومن قتل مؤمنا خطأ﴾ [النِّسَاء: 92]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ba ya kasancewa* ga mumini ya kashe wani mumini, face bisa ga kuskure. Kuma wanda ya kashe mumini bisa ga kuskure, sai ya 'yanta wuya mumina tare da miƙa diyya ga mutanensa, ace idan sun bari sadaka. Sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutane maƙiya a gare ku, kuma shi muminine, sai ya 'yanta wuya mumina. Kuma idan ya kasance daga wasu mutane ne (waɗanda) a tsakaninku da tsakaninsu akwai alkawari, sai ya bayar da diyya ga mutanensa, tare da 'yanta wuya mumina. To, wanda bai sami (wuyan ba) sai azumin watanni biyu jere, domin tuba daga Allah. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba ya kasancewa ga mumini ya kashe wani mumini, face bisa ga kuskure. Kuma wanda ya kashe mumini bisa ga kuskure, sai ya 'yanta wuya mumina tare da miƙa diyya ga mutanensa, ace idan sun bari sadaka. Sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutane maƙiya a gare ku, kuma shi muminine, sai ya 'yanta wuya mumina. Kuma idan ya kasance daga wasu mutane ne (waɗanda) a tsakaninku da tsakaninsu akwai alkawari, sai ya bayar da diyya ga mutanensa, tare da 'yanta wuya mumina. To, wanda bai sami (wuyan ba) sai azumin watanni biyu jere, domin tuba daga Allah. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma bã ya kasancẽwa ga mũmini ya kashe wani mũmini, fãce bisa ga kuskure. Kuma wanda ya kashe mũmini bisa ga kuskure, sai ya 'yanta wuya mũmina tare da mĩƙa diyya ga mutãnensa, ãce idan sun bari sadaka. Sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutãne maƙiya a gare ku, kuma shi mũminine, sai ya 'yanta wuya mũmina. Kuma idan ya kasance daga wasu mutãne ne (waɗanda) a tsakãninku da tsakãninsu akwai alkawari, sai ya bãyar da diyya ga mutãnensa, tare da 'yanta wuya mũmina. To, wanda bai sãmi (wuyan ba) sai azumin watanni biyu jẽre, dõmin tũba daga Allah. Kuma Allah Yã kasance Masani, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek