Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 93 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن يَقۡتُلۡ مُؤۡمِنٗا مُّتَعَمِّدٗا فَجَزَآؤُهُۥ جَهَنَّمُ خَٰلِدٗا فِيهَا وَغَضِبَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِ وَلَعَنَهُۥ وَأَعَدَّ لَهُۥ عَذَابًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 93]
﴿ومن يقتل مؤمنا متعمدا فجزاؤه جهنم خالدا فيها وغضب الله عليه ولعنه﴾ [النِّسَاء: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya kashe wani mumini da ganganci,* to, sakamakonsa Jahannama, yana madawwami a cikinta kuma Allah Ya yi fushi a kansa, kuma Ya la'ane shi, kuma Ya yi masa tattalin azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya kashe wani mumini da ganganci, to, sakamakonsa Jahannama, yana madawwami a cikinta kuma Allah Ya yi fushi a kansa, kuma Ya la'ane shi, kuma Ya yi masa tattalin azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya kashe wani mũmini da ganganci, to, sakamakonsa Jahannama, yana madawwami a cikinta kuma Allah Yã yi fushi a kansa, kuma Ya la'ane shi, kuma Ya yi masa tattalin azãba mai girma |