Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 3 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿غَافِرِ ٱلذَّنۢبِ وَقَابِلِ ٱلتَّوۡبِ شَدِيدِ ٱلۡعِقَابِ ذِي ٱلطَّوۡلِۖ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ إِلَيۡهِ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[غَافِر: 3]
﴿غافر الذنب وقابل التوب شديد العقاب ذي الطول لا إله إلا هو﴾ [غَافِر: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Mai gafarta zunubi kuma Mai karɓar tuba Mai tsananin azaba, Mai wadatarwa babu abin bautawa face Shi, zuwa gare Shi makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai gafarta zunubi kuma Mai karɓar tuba Mai tsananin azaba, Mai wadatarwa babu abin bautawa face Shi, zuwa gare Shi makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai gãfarta zunubi kuma Mai karɓar tũba Mai tsananin azãba, Mai wadãtarwa bãbu abin bautawa fãce Shi, zuwa gare Shi makõma take |