Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 4 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿مَا يُجَٰدِلُ فِيٓ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ إِلَّا ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فَلَا يَغۡرُرۡكَ تَقَلُّبُهُمۡ فِي ٱلۡبِلَٰدِ ﴾
[غَافِر: 4]
﴿ما يجادل في آيات الله إلا الذين كفروا فلا يغررك تقلبهم في﴾ [غَافِر: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Babu mai jayayya a cikin ayoyin Allah, face waɗanda suka kafirta. Saboda haka kada juyawarsu a cikin garuruwa ta ruɗe ka |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu mai jayayya a cikin ayoyin Allah, face waɗanda suka kafirta. Saboda haka kada juyawarsu a cikin garuruwa ta ruɗe ka |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu mai jãyayya a cikin ãyõyin Allah, fãce waɗanda suka kãfirta. Sabõda haka kada jũyãwarsu a cikin garũruwa ta rũɗe ka |