Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 35 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ٱلَّذِينَ يُجَٰدِلُونَ فِيٓ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ بِغَيۡرِ سُلۡطَٰنٍ أَتَىٰهُمۡۖ كَبُرَ مَقۡتًا عِندَ ٱللَّهِ وَعِندَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْۚ كَذَٰلِكَ يَطۡبَعُ ٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ قَلۡبِ مُتَكَبِّرٖ جَبَّارٖ ﴾
[غَافِر: 35]
﴿الذين يجادلون في آيات الله بغير سلطان أتاهم كبر مقتا عند الله﴾ [غَافِر: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda kejayayya a cikin ayoyin Allah, ba da wani dalili da ya zo musu ba. Jidalin ya girma ga zamansa abin ki a wurin Allah da wurin waɗanda suka yi imani. Kamar haka Allah ke bicewar haske a kan zuciyar dukan makangari, mai tilastawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda kejayayya a cikin ayoyin Allah, ba da wani dalili da ya zo musu ba. Jidalin ya girma ga zamansa abin ki a wurin Allah da wurin waɗanda suka yi imani. Kamar haka Allah ke bicewar haske a kan zuciyar dukan makangari, mai tilastawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda kejayayya a cikin ãyõyin Allah, bã da wani dalĩli da ya zo musu ba. Jidalin ya girma ga zamansa abin ki a wurin Allah da wurin waɗanda suka yi ĩmãni. Kamar haka Allah ke bicẽwar haske a kan zũciyar dukan makangari, mai tĩlastãwa |