Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 34 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَلَقَدۡ جَآءَكُمۡ يُوسُفُ مِن قَبۡلُ بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَمَا زِلۡتُمۡ فِي شَكّٖ مِّمَّا جَآءَكُم بِهِۦۖ حَتَّىٰٓ إِذَا هَلَكَ قُلۡتُمۡ لَن يَبۡعَثَ ٱللَّهُ مِنۢ بَعۡدِهِۦ رَسُولٗاۚ كَذَٰلِكَ يُضِلُّ ٱللَّهُ مَنۡ هُوَ مُسۡرِفٞ مُّرۡتَابٌ ﴾
[غَافِر: 34]
﴿ولقد جاءكم يوسف من قبل بالبينات فما زلتم في شك مما جاءكم﴾ [غَافِر: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Yusufu ya zo muku daga gabani, da hujjoji bayyanannu, ba ku gushe ba kuna a cikin shakka daga abin da ya zo muku da shi, har a lokacin da ya halaka kuka ce, 'Allah ba zai aiko wani Manzo ba, a bayansa.' Kamar haka Allah ke ɓatar da wanda yake mai ɓarna, mai shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Yusufu ya zo muku daga gabani, da hujjoji bayyanannu, ba ku gushe ba kuna a cikin shakka daga abin da ya zo muku da shi, har a lokacin da ya halaka kuka ce, 'Allah ba zai aiko wani Manzo ba, a bayansa.' Kamar haka Allah ke ɓatar da wanda yake mai ɓarna, mai shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Yusufu ya zo muku daga gabãni, da hujjõji bayyanannu, ba ku gushe ba kunã a cikin shakka daga abin da ya zo muku da shi, har a lõkacin da ya halaka kuka ce, 'Allah bã zai aiko wani Manzo ba, a bãyansa.' Kamar haka Allah ke ɓatar da wanda yake mai ɓarna, mai shakka |