Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 5 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿كَذَّبَتۡ قَبۡلَهُمۡ قَوۡمُ نُوحٖ وَٱلۡأَحۡزَابُ مِنۢ بَعۡدِهِمۡۖ وَهَمَّتۡ كُلُّ أُمَّةِۭ بِرَسُولِهِمۡ لِيَأۡخُذُوهُۖ وَجَٰدَلُواْ بِٱلۡبَٰطِلِ لِيُدۡحِضُواْ بِهِ ٱلۡحَقَّ فَأَخَذۡتُهُمۡۖ فَكَيۡفَ كَانَ عِقَابِ ﴾
[غَافِر: 5]
﴿كذبت قبلهم قوم نوح والأحزاب من بعدهم وهمت كل أمة برسولهم ليأخذوه﴾ [غَافِر: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Mutanen Nuhu sun ƙaryata a gabaninsu, da ƙungiyoyin da suke a bayansu, kuma kowace al'umma ta yi nufi game da Manzonsu, domin su kama shi. Kuma suka yi jayayya da ƙarya domin su gusar da gaskiya da ita. Sai Na kama su. To, yaya azaba Ta take |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutanen Nuhu sun ƙaryata a gabaninsu, da ƙungiyoyin da suke a bayansu, kuma kowace al'umma ta yi nufi game da Manzonsu, domin su kama shi. Kuma suka yi jayayya da ƙarya domin su gusar da gaskiya da ita. Sai Na kama su. To, yaya azabaTa take |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutãnen Nũhu sun ƙaryata a gabãninsu, da ƙungiyõyin da suke a bãyansu, kuma kõwace al'umma tã yi nufi game da Manzonsu, dõmin su kãmã shi. Kuma suka yi jãyayya da ƙarya dõmin su gusar da gaskiya da ita. Sai Na kãmã su. To, yãya azãbãTa take |