Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 6 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَكَذَٰلِكَ حَقَّتۡ كَلِمَتُ رَبِّكَ عَلَى ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَنَّهُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِ ﴾
[غَافِر: 6]
﴿وكذلك حقت كلمة ربك على الذين كفروا أنهم أصحاب النار﴾ [غَافِر: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar haka kalmar Ubangijinka ta wajaba a kan waɗanda suka kafirta, domin su 'yan wuta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka kalmar Ubangijinka ta wajaba a kan waɗanda suka kafirta, domin su 'yan wuta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka kalmar Ubangijinka ta wajaba a kan waɗanda suka kãfirta, dõmin sũ 'yan wutã ne |