Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 64 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ٱللَّهُ ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُمُ ٱلۡأَرۡضَ قَرَارٗا وَٱلسَّمَآءَ بِنَآءٗ وَصَوَّرَكُمۡ فَأَحۡسَنَ صُوَرَكُمۡ وَرَزَقَكُم مِّنَ ٱلطَّيِّبَٰتِۚ ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمۡۖ فَتَبَارَكَ ٱللَّهُ رَبُّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[غَافِر: 64]
﴿الله الذي جعل لكم الأرض قرارا والسماء بناء وصوركم فأحسن صوركم ورزقكم﴾ [غَافِر: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne Ya sanya muku kasa tabbatacciya, da sama ginanniya, kuma Ya suranta ku, sa'an nan Ya kyautata surorinku,, kuma Ya azurta ku daga abubuwa masu daɗi. Wancan Shine Allah Ubangijinku. To, albarkar Allah Ubangijin halittu ta bayyana |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Ya sanya muku kasa tabbatacciya, da sama ginanniya, kuma Ya suranta ku, sa'an nan Ya kyautata surorinku,, kuma Ya azurta ku daga abubuwa masu daɗi. Wancan Shine Allah Ubangijinku. To, albarkar Allah Ubangijin halittu ta bayyana |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Ya sanya muku kasã tabbatacciya, da sama ginanniya, kuma Ya sũranta ku, sa'an nan Ya kyautata sũrõrinku,, kuma Ya azurta ku daga abũbuwa mãsu dãɗi. Wancan Shĩne Allah Ubangijinku. To, albarkar Allah Ubangijin halittu tã bayyana |