Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 10 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَجَعَلَ فِيهَا رَوَٰسِيَ مِن فَوۡقِهَا وَبَٰرَكَ فِيهَا وَقَدَّرَ فِيهَآ أَقۡوَٰتَهَا فِيٓ أَرۡبَعَةِ أَيَّامٖ سَوَآءٗ لِّلسَّآئِلِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 10]
﴿وجعل فيها رواسي من فوقها وبارك فيها وقدر فيها أقواتها في أربعة﴾ [فُصِّلَت: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya sanya, a cikinta, duwatsu kafaffu daga samanta, kuma Ya sanya albarka a cikinta, kuma Ya ƙaddara abubuwan cinta a cikinta a cikin kwanuka huɗu masu daidaita, domin matambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanya, a cikinta, duwatsu kafaffu daga samanta, kuma Ya sanya albarka a cikinta, kuma Ya ƙaddara abubuwan cinta a cikinta a cikin kwanuka huɗu masu daidaita, domin matambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanya, a cikinta, dũwatsu kafaffu daga samanta, kuma Ya sanya albarka a cikinta, kuma Ya ƙaddara abũbuwan cinta a cikinta a cikin kwanuka huɗu mãsu daidaita, dõmin matambaya |