Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 9 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿۞ قُلۡ أَئِنَّكُمۡ لَتَكۡفُرُونَ بِٱلَّذِي خَلَقَ ٱلۡأَرۡضَ فِي يَوۡمَيۡنِ وَتَجۡعَلُونَ لَهُۥٓ أَندَادٗاۚ ذَٰلِكَ رَبُّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 9]
﴿قل أئنكم لتكفرون بالذي خلق الأرض في يومين وتجعلون له أندادا ذلك﴾ [فُصِّلَت: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ashe lalle ku, haƙiƙa, kuna kafurta a game da wanda Ya halitta kasa a cikin kwanuka biyu, kuma kuna sanya Masa kishiyoyi? Wancan fa, shi ne Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ashe lalle ku, haƙiƙa, kuna kafurta a game da wanda Ya halitta kasa a cikin kwanuka biyu, kuma kuna sanya Masa kishiyoyi? Wancan fa, shi ne Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ashe lalle kũ, haƙĩƙa, kunã kafurta a game da wanda Ya halitta kasã a cikin kwanuka biyu, kuma kunã sanya Masa kĩshiyõyi? Wancan fa, shĩ ne Ubangijin halittu |