Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 11 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰٓ إِلَى ٱلسَّمَآءِ وَهِيَ دُخَانٞ فَقَالَ لَهَا وَلِلۡأَرۡضِ ٱئۡتِيَا طَوۡعًا أَوۡ كَرۡهٗا قَالَتَآ أَتَيۡنَا طَآئِعِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 11]
﴿ثم استوى إلى السماء وهي دخان فقال لها وللأرض ائتيا طوعا أو﴾ [فُصِّلَت: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Ya daidaita zuwa ga sama alhali kuwa ita (a lokacin) hayaƙi ce, sai Ya ce mata, ita da ƙasa "Ku zo, bisa ga yarda ko a kan tilas." Suka ce: "Mun zo, muna masu ɗa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Ya daidaita zuwa ga sama alhali kuwa ita (a lokacin) hayaƙi ce, sai Ya ce mata, ita da ƙasa "Ku zo, bisa ga yarda ko a kan tilas." Suka ce: "Mun zo, muna masu ɗa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Ya daidaita zuwa ga sama alhãli kuwa ita (a lõkacin) hayãƙi ce, sai Ya ce mata, ita da ƙasã "Ku zo, bisa ga yarda kõ a kan tĩlas." Suka ce: "Mun zo, munã mãsu ɗã'ã |