Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 18 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَنَجَّيۡنَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَكَانُواْ يَتَّقُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 18]
﴿ونجينا الذين آمنوا وكانوا يتقون﴾ [فُصِّلَت: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka tsirar da waɗanda suka yi imani kuma suka kasance suna yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka tsirar da waɗanda suka yi imani kuma suka kasance suna yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka tsĩrar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka kasance sunã yin taƙawa |