Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 19 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَيَوۡمَ يُحۡشَرُ أَعۡدَآءُ ٱللَّهِ إِلَى ٱلنَّارِ فَهُمۡ يُوزَعُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 19]
﴿ويوم يحشر أعداء الله إلى النار فهم يوزعون﴾ [فُصِّلَت: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ranar da ake tara maƙiyan Allah zuwa wuta, to, su ana kakkange su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ranar da ake tara maƙiyan Allah zuwa wuta, to, su ana kakkange su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnar da ake tãra maƙiyan Allah zuwa wutã, to, sũ anã kakkange su |