Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 17 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَأَمَّا ثَمُودُ فَهَدَيۡنَٰهُمۡ فَٱسۡتَحَبُّواْ ٱلۡعَمَىٰ عَلَى ٱلۡهُدَىٰ فَأَخَذَتۡهُمۡ صَٰعِقَةُ ٱلۡعَذَابِ ٱلۡهُونِ بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 17]
﴿وأما ثمود فهديناهم فاستحبوا العمى على الهدى فأخذتهم صاعقة العذاب الهون بما﴾ [فُصِّلَت: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma amma Samudawa, sai Muka shiryar da su, sai suka fi son makanta a kan shiriya, domin haka tsawar azabar wulakanci, ta kama su saboda abin da suka kasance suna aikatawa (domin neman wata fa'ida) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma Samudawa, sai Muka shiryar da su, sai suka fi son makanta a kan shiriya, domin haka tsawar azabar wulakanci, ta kama su saboda abin da suka kasance suna aikatawa (domin neman wata fa'ida) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma Samũdãwa, sai Muka shiryar da su, sai suka fi son makanta a kan shiriya, dõmin haka tsawar azãbar wulãkanci, ta kamã su sabõda abin da suka kasance sunã aikatãwa (dõmin nẽman wata fã'ida) |