Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 36 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَإِمَّا يَنزَغَنَّكَ مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ نَزۡغٞ فَٱسۡتَعِذۡ بِٱللَّهِۖ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[فُصِّلَت: 36]
﴿وإما ينـزغنك من الشيطان نـزغ فاستعذ بالله إنه هو السميع العليم﴾ [فُصِّلَت: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan wata fizga ta fizge ka daga Shaiɗan, to ka nemi tsari ga Allah. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan wata fizga ta fizge ka daga Shaiɗan, to ka nemi tsari ga Allah. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan wata fizga ta fizge ka daga Shaiɗan, to ka nẽmi tsari ga Allah. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai ji, Masani |