Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 37 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِ ٱلَّيۡلُ وَٱلنَّهَارُ وَٱلشَّمۡسُ وَٱلۡقَمَرُۚ لَا تَسۡجُدُواْ لِلشَّمۡسِ وَلَا لِلۡقَمَرِ وَٱسۡجُدُواْۤ لِلَّهِۤ ٱلَّذِي خَلَقَهُنَّ إِن كُنتُمۡ إِيَّاهُ تَعۡبُدُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 37]
﴿ومن آياته الليل والنهار والشمس والقمر لا تسجدوا للشمس ولا للقمر واسجدوا﴾ [فُصِّلَت: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyin Sa, dare da yini, da rana da wata. Kada ku yi sujada ga rana, kuma kada ku yi ga wata. Kuma ku yi sujada ga Allah wanda Ya halitta su, idan kun kasance Shi ne kuke bauta wa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinSa, dare da yini, da rana da wata. Kada ku yi sujada ga rana, kuma kada ku yi ga wata. Kuma ku yi sujada ga Allah wanda Ya halitta su, idan kun kasance Shi ne kuke bauta wa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinSa, dare da yini, da rãnã da watã. Kada ku yi sujada ga rãnã, kuma kada ku yi ga watã. Kuma ku yi sujada ga Allah wanda Ya halitta su, idan kun kasance Shĩ ne kuke bauta wa |