Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 35 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَمَا يُلَقَّىٰهَآ إِلَّا ٱلَّذِينَ صَبَرُواْ وَمَا يُلَقَّىٰهَآ إِلَّا ذُو حَظٍّ عَظِيمٖ ﴾
[فُصِّلَت: 35]
﴿وما يلقاها إلا الذين صبروا وما يلقاها إلا ذو حظ عظيم﴾ [فُصِّلَت: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba za a cusa wa kowa wannan hali ba face waɗanda suka yi haƙuri, kuma ba za a cusa shi ba face ga mai rabo mai gima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba za a cusa wa kowa wannan hali ba face waɗanda suka yi haƙuri, kuma ba za a cusa shi ba face ga mai rabo mai gima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã za a cũsa wa kõwa wannan hãli ba fãce waɗanda suka yi haƙuri, kuma bã zã a cũsa shi ba fãce ga mai rabo mai gima |