Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 39 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦٓ أَنَّكَ تَرَى ٱلۡأَرۡضَ خَٰشِعَةٗ فَإِذَآ أَنزَلۡنَا عَلَيۡهَا ٱلۡمَآءَ ٱهۡتَزَّتۡ وَرَبَتۡۚ إِنَّ ٱلَّذِيٓ أَحۡيَاهَا لَمُحۡيِ ٱلۡمَوۡتَىٰٓۚ إِنَّهُۥ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾
[فُصِّلَت: 39]
﴿ومن آياته أنك ترى الأرض خاشعة فإذا أنـزلنا عليها الماء اهتزت وربت﴾ [فُصِّلَت: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyinSa cewa lalle kai kana ganin ƙasa ƙeƙasasshiya, to, idan Mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura. Lalle wannan da Ya raya ta, haƙiƙa, Mai rayar da matattu ne. Lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kowane abu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinSa cewa lalle kai kana ganin ƙasa ƙeƙasasshiya, to, idan Mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura. Lalle wannan da Ya raya ta, haƙiƙa, Mai rayar da matattu ne. Lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kowane abu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinSa cẽwa lalle kai kanã ganin ƙasã ƙẽƙasasshiya, to, idan Mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura. Lalle wannan da Ya rãya ta, haƙĩƙa, Mai rãyar da matattu ne. Lalle Shĩ Mai ĩkon yi ne a kan kõwane abu |