Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 38 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿فَإِنِ ٱسۡتَكۡبَرُواْ فَٱلَّذِينَ عِندَ رَبِّكَ يُسَبِّحُونَ لَهُۥ بِٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ وَهُمۡ لَا يَسۡـَٔمُونَ۩ ﴾
[فُصِّلَت: 38]
﴿فإن استكبروا فالذين عند ربك يسبحون له بالليل والنهار وهم لا يسأمون﴾ [فُصِّلَت: 38]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun yi girman kai, to, waɗanda ke a wurin Ubangijinka, suna tasbihi a gare Shi, a dare da rana, alhali kuwa su, ba su ƙosawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun yi girman kai, to, waɗanda ke a wurin Ubangijinka, suna tasbihi a gare Shi, a dare da rana, alhali kuwa su, ba su ƙosawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun yi girman kai, to, waɗanda ke a wurin Ubangijinka, sunã tasbĩhi a gare Shi, a dare da rana, alhãli kuwa sũ, bã su ƙõsãwa |