Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 40 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يُلۡحِدُونَ فِيٓ ءَايَٰتِنَا لَا يَخۡفَوۡنَ عَلَيۡنَآۗ أَفَمَن يُلۡقَىٰ فِي ٱلنَّارِ خَيۡرٌ أَم مَّن يَأۡتِيٓ ءَامِنٗا يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ ٱعۡمَلُواْ مَا شِئۡتُمۡ إِنَّهُۥ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٌ ﴾
[فُصِّلَت: 40]
﴿إن الذين يلحدون في آياتنا لا يخفون علينا أفمن يلقى في النار﴾ [فُصِّلَت: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗannan da ke karkacewa a cikin ayoyinMu, ba su fakuwa a gare Mu. Ashe fa, wanda ake jefawa a cikin Wuta ne mafifici ko kuwa wanda zai je amintacce a Ranar ¡iyama? Ku aikata abin da kuke so! Lalle Shi Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗannan da ke karkacewa a cikin ayoyinMu, ba su fakuwa a gare Mu. Ashe fa, wanda ake jefawa a cikin Wuta ne mafifici ko kuwa wanda zai je amintacce a Ranar ¡iyama? Ku aikata abin da kuke so! Lalle Shi Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗannan da ke karkacẽwa a cikin ãyõyinMu, bã su fakuwa a gare Mu. Ashe fa, wanda ake jẽfãwa a cikin Wutã ne mafĩfĩci kõ kuwa wanda zai je amintacce a Rãnar ¡iyãma? Ku aikata abin da kuke so! Lalle Shĩ Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa |