Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 10 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَمَا ٱخۡتَلَفۡتُمۡ فِيهِ مِن شَيۡءٖ فَحُكۡمُهُۥٓ إِلَى ٱللَّهِۚ ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبِّي عَلَيۡهِ تَوَكَّلۡتُ وَإِلَيۡهِ أُنِيبُ ﴾
[الشُّوري: 10]
﴿وما اختلفتم فيه من شيء فحكمه إلى الله ذلكم الله ربي عليه﴾ [الشُّوري: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da kuka saɓa wa juna a cikinsa ko mene ne, to, hukuncinsa (a mayar da shi) zuwa ga Allah. Wancan Shi ne Allah Ubangijina, a gare Shi na dogara, kuma zuwa gare Shi nake mayar da al'amarina |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da kuka saɓa wa juna a cikinsa ko mene ne, to, hukuncinsa (a mayar da shi) zuwa ga Allah. Wancan Shi ne Allah Ubangijina, a gare Shi na dogara, kuma zuwa gare Shi nake mayar da al'amarina |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da kuka sãɓã wa jũna a cikinsa kõ mêne ne, to, hukuncinsa (a mayar da shi) zuwa ga Allah. Wancan Shĩ ne Allah Ubangijĩna, a gare Shi na dõgara, kuma zuwa gare Shi nake mayar da al'amarĩna |