×

Kõ kuma sun riƙi wanin Sa majiɓinta? To Allah Shĩ ne Majiɓinci, 42:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:9) ayat 9 in Hausa

42:9 Surah Ash-Shura ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 9 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿أَمِ ٱتَّخَذُواْ مِن دُونِهِۦٓ أَوۡلِيَآءَۖ فَٱللَّهُ هُوَ ٱلۡوَلِيُّ وَهُوَ يُحۡيِ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[الشُّوري: 9]

Kõ kuma sun riƙi wanin Sa majiɓinta? To Allah Shĩ ne Majiɓinci, kuma Shĩ ne ke rãyar da matattu alhãli kuwa Shĩ, Maiĩkon yi ne a kan dukan kõme

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أم اتخذوا من دونه أولياء فالله هو الولي وهو يحيي الموتى وهو, باللغة الهوسا

﴿أم اتخذوا من دونه أولياء فالله هو الولي وهو يحيي الموتى وهو﴾ [الشُّوري: 9]

Abubakar Mahmood Jummi
Ko kuma sun riƙi wanin Sa majiɓinta? To Allah Shi ne Majiɓinci, kuma Shi ne ke rayar da matattu alhali kuwa Shi, Maiikon yi ne a kan dukan kome
Abubakar Mahmoud Gumi
Ko kuma sun riƙi waninSa majiɓinta? To Allah Shi ne Majiɓinci, kuma Shi ne ke rayar da matattu alhali kuwa Shi, Maiikon yi ne a kan dukan kome
Abubakar Mahmoud Gumi
Kõ kuma sun riƙi waninSa majiɓinta? To Allah Shĩ ne Majiɓinci, kuma Shĩ ne ke rãyar da matattu alhãli kuwa Shĩ, Maiĩkon yi ne a kan dukan kõme
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek