Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 16 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَٱلَّذِينَ يُحَآجُّونَ فِي ٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ مَا ٱسۡتُجِيبَ لَهُۥ حُجَّتُهُمۡ دَاحِضَةٌ عِندَ رَبِّهِمۡ وَعَلَيۡهِمۡ غَضَبٞ وَلَهُمۡ عَذَابٞ شَدِيدٌ ﴾
[الشُّوري: 16]
﴿والذين يحاجون في الله من بعد ما استجيب له حجتهم داحضة عند﴾ [الشُّوري: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗannan da ke jayayya a cikin al'amarin Allah daga bayan an karɓa masa, hujjarsu ɓatacciya ce a wurin Ubangijinsu, kuma akwai fushi a kansu, kuma suna da wata azaba mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗannan da ke jayayya a cikin al'amarin Allah daga bayan an karɓa masa, hujjarsu ɓatacciya ce a wurin Ubangijinsu, kuma akwai fushi a kansu, kuma suna da wata azaba mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗannan da ke jãyayya a cikin al'amarin Allah daga bãyan an karɓa masa, hujjarsu ɓãtãcciya ce a wurin Ubangijinsu, kuma akwai fushi a kansu, kuma sunã da wata azãba mai tsanani |