Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 18 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿يَسۡتَعۡجِلُ بِهَا ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِهَاۖ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مُشۡفِقُونَ مِنۡهَا وَيَعۡلَمُونَ أَنَّهَا ٱلۡحَقُّۗ أَلَآ إِنَّ ٱلَّذِينَ يُمَارُونَ فِي ٱلسَّاعَةِ لَفِي ضَلَٰلِۭ بَعِيدٍ ﴾
[الشُّوري: 18]
﴿يستعجل بها الذين لا يؤمنون بها والذين آمنوا مشفقون منها ويعلمون أنها﴾ [الشُّوري: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ba su yi imani da ita ba, (su) ke neman gaggautowarta. Alhali kuwa waɗanda suka yi imani, masu tsoro ne daga gare ta, kuma sun sani, cewa ita gaskiya ce. To, lalle ne waɗanda ke shakka a cikin Sa'a, haƙiƙa, suna a cikin ɓata Mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ba su yi imanida ita ba, (su) ke neman gaggautowarta. Alhali kuwa waɗanda suka yi imani, masu tsoro ne daga gare ta, kuma sun sani, cewa ita gaskiya ce. To, lalle ne waɗanda ke shakka a cikin Sa'a, haƙiƙa, suna a cikin ɓata Mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ba su yi ĩmãnida ita ba, (sũ) ke nẽman gaggautõwarta. Alhãli kuwa waɗanda suka yi ĩmãni, mãsu tsõro ne daga gare ta, kuma sun sani, cẽwa ita gaskiya ce. To, lalle ne waɗanda ke shakka a cikin Sa'a, haƙĩƙa, sunã a cikin ɓata Mai nĩsa |