Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 19 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿ٱللَّهُ لَطِيفُۢ بِعِبَادِهِۦ يَرۡزُقُ مَن يَشَآءُۖ وَهُوَ ٱلۡقَوِيُّ ٱلۡعَزِيزُ ﴾
[الشُّوري: 19]
﴿الله لطيف بعباده يرزق من يشاء وهو القوي العزيز﴾ [الشُّوري: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Mai tausasawa ne ga bayinsa. Yana azurta wanda yake so, alhali kuma Shi ne Maiƙarfi, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Mai tausasawa ne ga bayinsa. Yana azurta wanda yake so, alhali kuma Shi ne Maiƙarfi, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Mai tausasãwa ne ga bãyinsa. Yanã azurta wanda yake so, alhãli kuma Shĩ ne Maiƙarfi, Mabuwãyi |