Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 46 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَمَا كَانَ لَهُم مِّنۡ أَوۡلِيَآءَ يَنصُرُونَهُم مِّن دُونِ ٱللَّهِۗ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِن سَبِيلٍ ﴾
[الشُّوري: 46]
﴿وما كان لهم من أولياء ينصرونهم من دون الله ومن يضلل الله﴾ [الشُّوري: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗansu majiɓinta ba su kasance ba a gare su, waɗanda ke iya taimakonsu, baicin Allah. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani godabe na tsira |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu majiɓinta ba su kasance ba a gare su, waɗanda ke iya taimakonsu, baicin Allah. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani godabe na tsira |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu majiɓinta ba su kasance ba a gare su, waɗanda ke iya taimakonsu, baicin Allah. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, bã shi da wani gõdabe na tsĩra |