×

Ku karɓã wa Ubangijinku tun gabãnin wani yini ya zo, bãbu makawa 42:47 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:47) ayat 47 in Hausa

42:47 Surah Ash-Shura ayat 47 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 47 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿ٱسۡتَجِيبُواْ لِرَبِّكُم مِّن قَبۡلِ أَن يَأۡتِيَ يَوۡمٞ لَّا مَرَدَّ لَهُۥ مِنَ ٱللَّهِۚ مَا لَكُم مِّن مَّلۡجَإٖ يَوۡمَئِذٖ وَمَا لَكُم مِّن نَّكِيرٖ ﴾
[الشُّوري: 47]

Ku karɓã wa Ubangijinku tun gabãnin wani yini ya zo, bãbu makawa gare shi daga Allah, bã ku da wata mafaka a rãnar nan, kuma bã ku iya yin wani musu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: استجيبوا لربكم من قبل أن يأتي يوم لا مرد له من الله, باللغة الهوسا

﴿استجيبوا لربكم من قبل أن يأتي يوم لا مرد له من الله﴾ [الشُّوري: 47]

Abubakar Mahmood Jummi
Ku karɓa wa Ubangijinku tun gabanin wani yini ya zo, babu makawa gare shi daga Allah, ba ku da wata mafaka a ranar nan, kuma ba ku iya yin wani musu
Abubakar Mahmoud Gumi
Ku karɓa wa Ubangijinku tun gabanin wani yini ya zo, babu makawa gare shi daga Allah, ba ku da wata mafaka a ranar nan, kuma ba ku iya yin wani musu
Abubakar Mahmoud Gumi
Ku karɓã wa Ubangijinku tun gabãnin wani yini ya zo, bãbu makawa gare shi daga Allah, bã ku da wata mafaka a rãnar nan, kuma bã ku iya yin wani musu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek