Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 45 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَتَرَىٰهُمۡ يُعۡرَضُونَ عَلَيۡهَا خَٰشِعِينَ مِنَ ٱلذُّلِّ يَنظُرُونَ مِن طَرۡفٍ خَفِيّٖۗ وَقَالَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِنَّ ٱلۡخَٰسِرِينَ ٱلَّذِينَ خَسِرُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ وَأَهۡلِيهِمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۗ أَلَآ إِنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ فِي عَذَابٖ مُّقِيمٖ ﴾
[الشُّوري: 45]
﴿وتراهم يعرضون عليها خاشعين من الذل ينظرون من طرف خفي وقال الذين﴾ [الشُّوري: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kana ganin su ana gitta su a kanta, suna ƙasƙantattu saboda wulakanci, suna hange daga gefen gani ɓoyayye. Kuma waɗanda suka yi imani sai su ce, "Lalle ne, masu hasara, su ne waɗanda suka yi hasarar rayukansu da iyalansu a Ranar ¡iyama." To, lalle ne, azzalumai suna a cikin wata azaba zaunanniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kana ganin su ana gitta su a kanta, suna ƙasƙantattu saboda wulakanci, suna hange daga gefen gani ɓoyayye. Kuma waɗanda suka yi imani sai su ce, "Lalle ne, masu hasara, su ne waɗanda suka yi hasarar rayukansu da iyalansu a Ranar ¡iyama." To, lalle ne, azzalumai suna a cikin wata azaba zaunanniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kanã ganin su anã gitta su a kanta, sunã ƙasƙantattu sabõda wulãkanci, sunã hange daga gefen gani ɓoyayye. Kuma waɗanda suka yi ĩmãni sai su ce, "Lalle ne, mãsu hasãra, sũ ne waɗanda suka yi hasãrar rãyukansu da iyãlansu a Rãnar ¡iyãma." To, lalle ne, azzãlumai sunã a cikin wata azãba zaunanniya |