Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 48 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿فَإِنۡ أَعۡرَضُواْ فَمَآ أَرۡسَلۡنَٰكَ عَلَيۡهِمۡ حَفِيظًاۖ إِنۡ عَلَيۡكَ إِلَّا ٱلۡبَلَٰغُۗ وَإِنَّآ إِذَآ أَذَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ مِنَّا رَحۡمَةٗ فَرِحَ بِهَاۖ وَإِن تُصِبۡهُمۡ سَيِّئَةُۢ بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيهِمۡ فَإِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ كَفُورٞ ﴾
[الشُّوري: 48]
﴿فإن أعرضوا فما أرسلناك عليهم حفيظا إن عليك إلا البلاغ وإنا إذا﴾ [الشُّوري: 48]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun bijire, to, ba Mu aike ka kana mai tsaro a kansu ba, babu abin da ke a kanka face iyar da Manzanci. Kuma lalle ne, Mu idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sai ya yi farin ciki da ita, kuma idan wata masifa ta same su saboda abin da hannayensu suka gabatar, to, lalle ne mutum mai tsananin kafirci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun bijire, to, ba Mu aike ka kana mai tsaro a kansu ba, babu abin da ke a kanka face iyar da Manzanci. Kuma lalle ne, Mu idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sai ya yi farin ciki da ita, kuma idan wata masifa ta same su saboda abin da hannayensu suka gabatar, to, lalle ne mutum mai tsananin kafirci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun bijire, to, ba Mu aike ka kanã mai tsaro a kansu ba, bãbu abin da ke a kanka fãce iyar da Manzanci. Kuma lalle ne, Mũ idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sai ya yi farin ciki da ita, kuma idan wata masĩfa ta sãme su sabõda abin da hannayensu suka gabãtar, to, lalle ne mutum mai tsananin kãfirci ne |