×

Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne. Yanã halitta abin da 42:49 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:49) ayat 49 in Hausa

42:49 Surah Ash-Shura ayat 49 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 49 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿لِّلَّهِ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُۚ يَهَبُ لِمَن يَشَآءُ إِنَٰثٗا وَيَهَبُ لِمَن يَشَآءُ ٱلذُّكُورَ ﴾
[الشُّوري: 49]

Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne. Yanã halitta abin da Yake so. Yanã bãyar da 'ya'ya mãtã ga wanda yake so, kuma Yanã bãyar da ɗiya maza ga wanda Yake so

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لله ملك السموات والأرض يخلق ما يشاء يهب لمن يشاء إناثا ويهب, باللغة الهوسا

﴿لله ملك السموات والأرض يخلق ما يشاء يهب لمن يشاء إناثا ويهب﴾ [الشُّوري: 49]

Abubakar Mahmood Jummi
Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne. Yana halitta abin da Yake so. Yana bayar da 'ya'ya mata ga wanda yake so, kuma Yana bayar da ɗiya maza ga wanda Yake so
Abubakar Mahmoud Gumi
Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne. Yana halitta abin da Yake so. Yana bayar da 'ya'ya mata ga wanda yake so, kuma Yana bayar da ɗiya maza ga wanda Yake so
Abubakar Mahmoud Gumi
Mulkin sammai da ƙasa na Allah kawai ne. Yanã halitta abin da Yake so. Yanã bãyar da 'ya'ya mãtã ga wanda yake so, kuma Yanã bãyar da ɗiya maza ga wanda Yake so
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek