Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 50 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿أَوۡ يُزَوِّجُهُمۡ ذُكۡرَانٗا وَإِنَٰثٗاۖ وَيَجۡعَلُ مَن يَشَآءُ عَقِيمًاۚ إِنَّهُۥ عَلِيمٞ قَدِيرٞ ﴾
[الشُّوري: 50]
﴿أو يزوجهم ذكرانا وإناثا ويجعل من يشاء عقيما إنه عليم قدير﴾ [الشُّوري: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma Ya haɗa su maza da mata, kuma Yana sanya wanda Ya so bakarare.* Lalle shi, Mai ilmi ne, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma Ya haɗa su maza da mata, kuma Yana sanya wanda Ya so bakarare. Lalle shi, Mai ilmi ne, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma Ya haɗa su maza da mãtã, kuma Yanã sanya wanda Ya so bakarãre. Lalle shi, Mai ilmi ne, Mai ĩkon yi |