Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 51 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿۞ وَمَا كَانَ لِبَشَرٍ أَن يُكَلِّمَهُ ٱللَّهُ إِلَّا وَحۡيًا أَوۡ مِن وَرَآيِٕ حِجَابٍ أَوۡ يُرۡسِلَ رَسُولٗا فَيُوحِيَ بِإِذۡنِهِۦ مَا يَشَآءُۚ إِنَّهُۥ عَلِيٌّ حَكِيمٞ ﴾
[الشُّوري: 51]
﴿وما كان لبشر أن يكلمه الله إلا وحيا أو من وراء حجاب﴾ [الشُّوري: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya kasancewa ga wani mutum Allah Ya yi masa magana* face da wahayi, ko daga bayan wani shamaki, ko Ya aika wani Manzo, sa'an nan Ya yi wahayi, da izninsa ga abin da Yake so. Lalle Shi, Maɗaukaki ne Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya kasancewa ga wani mutum Allah Ya yi masa magana face da wahayi, ko daga baYan wani shamaki, ko Ya aika wani Manzo, sa'an nan Ya yi wahayi, da izninsa ga abin da Yake so. Lalle Shi, Maɗaukaki ne Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ya kasancẽwa ga wani mutum Allah Ya yi masa magana fãce da wahayi, kõ daga bãYan wani shãmaki, kõ Ya aika wani Manzo, sa'an nan Ya yi wahayi, da izninsa ga abin da Yake so. Lalle Shĩ, Maɗaukaki ne Mai hikima |