Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 52 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَكَذَٰلِكَ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ رُوحٗا مِّنۡ أَمۡرِنَاۚ مَا كُنتَ تَدۡرِي مَا ٱلۡكِتَٰبُ وَلَا ٱلۡإِيمَٰنُ وَلَٰكِن جَعَلۡنَٰهُ نُورٗا نَّهۡدِي بِهِۦ مَن نَّشَآءُ مِنۡ عِبَادِنَاۚ وَإِنَّكَ لَتَهۡدِيٓ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الشُّوري: 52]
﴿وكذلك أوحينا إليك روحا من أمرنا ما كنت تدري ما الكتاب ولا﴾ [الشُّوري: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan Mun aika wani ruhi (rai mai haɗa jama'a) zuwa gare ka, daga gare Mu. Ba ka kasance ka san abin da yake littafi ba, ko abin da Yake imani, kuma amma Mun sanya shi (ruhin, watau Alƙur'ani) wani haske ne, Muna shiryar da wanda Muke so daga cikin bayin Mu game da shi. Kuma Lalle kai, haƙiƙa, kana shiryarwa zuwa ga hanya, madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan Mun aika wani ruhi (rai mai haɗa jama'a) zuwa gare ka, daga gare Mu. Ba ka kasance ka san abin da yake littafi ba, ko abin da Yake imani, kuma amma Mun sanya shi (ruhin, watau Alƙur'ani) wani haske ne, Muna shiryar da wanda Muke so daga cikin bayinMu game da shi. Kuma Lalle kai, haƙiƙa, kana shiryarwa zuwa ga hanya, madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan Mun aika wani rũhi (rai mai haɗa jama'a) zuwa gare ka, daga gare Mu. Ba ka kasance kã san abin da yake littãfi ba, kõ abin da Yake ĩmãni, kuma amma Mun sanya shi (rũhin, watau Alƙur'ãni) wani haske ne, Munã shiryar da wanda Muke so daga cikin bãyĩnMu game da shi. Kuma Lalle kai, haƙĩƙa, kanã shiryarwa zuwa ga hanya, madaidaiciya |