Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 7 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَكَذَٰلِكَ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ قُرۡءَانًا عَرَبِيّٗا لِّتُنذِرَ أُمَّ ٱلۡقُرَىٰ وَمَنۡ حَوۡلَهَا وَتُنذِرَ يَوۡمَ ٱلۡجَمۡعِ لَا رَيۡبَ فِيهِۚ فَرِيقٞ فِي ٱلۡجَنَّةِ وَفَرِيقٞ فِي ٱلسَّعِيرِ ﴾
[الشُّوري: 7]
﴿وكذلك أوحينا إليك قرآنا عربيا لتنذر أم القرى ومن حولها وتنذر يوم﴾ [الشُّوري: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar haka ne Muka yi wahayin abin karantawa (Alƙur'ani) na Larabci zuwa gare ka, domin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda ke a kewayenta, kuma ka yi gargaɗi game da ranar taruwa, babu shakka gare ta, wata ƙungiya tana a cikin Aljanna kuma wata ƙungiya tana a cikin sa'ir |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka ne Muka yi wahayin abin karantawa (Alƙur'ani) na Larabci zuwa gare ka, domin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda ke a kewayenta, kuma ka yi gargaɗi game da ranar taruwa, babu shakka gare ta, wata ƙungiya tana a cikin Aljanna kuma wata ƙungiya tana a cikin sa'ir |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka ne Muka yi wahayin abin karãntãwa (Alƙur'ãni) na Lãrabci zuwa gare ka, dõmin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda ke a kẽwayenta, kuma ka yi gargaɗi game da rãnar taruwa, bãbu shakka gare ta, wata ƙungiya tanã a cikin Aljanna kuma wata ƙungiya tãna a cikin sa'ĩr |