Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 8 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ لَجَعَلَهُمۡ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗ وَلَٰكِن يُدۡخِلُ مَن يَشَآءُ فِي رَحۡمَتِهِۦۚ وَٱلظَّٰلِمُونَ مَا لَهُم مِّن وَلِيّٖ وَلَا نَصِيرٍ ﴾
[الشُّوري: 8]
﴿ولو شاء الله لجعلهم أمة واحدة ولكن يدخل من يشاء في رحمته﴾ [الشُّوري: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Allah Ya so, da Ya haɗa su al'umma guda, kuma Amma Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarSa alhali kuwa azzalumaii ba su da, wani majiɓinci, kuma ba su da wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Allah Ya so, da Ya haɗa su al'umma guda, kuma Amma Yana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarSa alhali kuwa azzaluMai ba su da, wani majiɓinci, kuma ba su da wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Allah Ya so, da Ya haɗã su al'umma guda, kuma Amma Yanã shigar da wanda Ya so a cikin rahamarSa alhãli kuwa azzãluMai bã su da, wani majiɓinci, kuma bã su da wani mataimaki |