Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 13 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿لِتَسۡتَوُۥاْ عَلَىٰ ظُهُورِهِۦ ثُمَّ تَذۡكُرُواْ نِعۡمَةَ رَبِّكُمۡ إِذَا ٱسۡتَوَيۡتُمۡ عَلَيۡهِ وَتَقُولُواْ سُبۡحَٰنَ ٱلَّذِي سَخَّرَ لَنَا هَٰذَا وَمَا كُنَّا لَهُۥ مُقۡرِنِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 13]
﴿لتستووا على ظهوره ثم تذكروا نعمة ربكم إذا استويتم عليه وتقولوا سبحان﴾ [الزُّخرُف: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Domin ku daidaitu a kan bayansa, sa'an nan ku tuna ni'imar Ubangijinku a lokacin da kuka daidaita a kansa kuma ku ce, "Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya hore mana wannan alhali kuwa ba mu kasance masu iya rinjaya gare Shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin ku daidaitu a kan bayansa, sa'an nan ku tuna ni'imar Ubangijinku a lokacin da kuka daidaita a kansa kuma ku ce, "Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya hore mana wannan alhali kuwa ba mu kasance masu iya rinjaya gare Shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin ku daidaitu a kan bãyansa, sa'an nan ku tuna ni'imar Ubangijinku a lõkacin da kuka daidaita a kansa kuma ku ce, "Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya hõre mana wannan alhãli kuwa ba mu kasance mãsu iya rinjãya gare Shi ba |