Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 12 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَٱلَّذِي خَلَقَ ٱلۡأَزۡوَٰجَ كُلَّهَا وَجَعَلَ لَكُم مِّنَ ٱلۡفُلۡكِ وَٱلۡأَنۡعَٰمِ مَا تَرۡكَبُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 12]
﴿والذي خلق الأزواج كلها وجعل لكم من الفلك والأنعام ما تركبون﴾ [الزُّخرُف: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Wanda Ya halitta ma'aura dukansu, kuma Ya sanya muku, daga jirgi da dabbobin ni'ima, abin da kuke hawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Wanda Ya halitta ma'aura dukansu, kuma Ya sanya muku, daga jirgi da dabbobin ni'ima, abin da kuke hawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Wanda Ya halitta ma'aura dukansu, kuma Ya sanya muku, daga jirgi da dabbõbin ni'ima, abin da kuke hawa |